Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Hada-hadar Cinikayya A Kasuwar Akinyele Ta Birnin Ibadan, Nuwamba 21, 2023


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun yi tsokaci ne akan korafin 'yan kasuwar da ke gudanar da hada-hadar cinikayya a kasuwar Akinyele ta gefen birnin Ibadan a jihar Oyo a Kudu maso Yammacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Hada-hadar Cinikayya A Kasuwar Akinyele Ta Birnin Ibadan, Nuwamba 21, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:02 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG