Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Za'a Magance Matsalar Ta'ammali Da Miyagun Kwayoyi Da Kalubalen Tsaro A Cikin Al'umma - Oktoba 03, 2023


Mahmud Ibrahim Kwari
Mahmud Ibrahim Kwari

Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, ya yi tsokaci ne kan alakar ta’ammali da miyagun kwayoyi da sauran ababen sanya bil'adama maye da kuma kalubalen tsaro a cikin al’umma.

Saurari sautin:

YAN KASA DA HUKUMA: Yadda Za'a Magance Matsalar Ta'ammali Da Miyagun Kwayoyi Da Kalubalen Tsaro A Cikin Al'umma 10'13.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG