Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

YANAYI DA MUHALLI: Alkawuran Kasashe Akan Matakan Rage Gurbatacciyar Iskar Carbon, Satumba 15, 2022


Aisha Muazu

ABUJA, NAGERIA - A cikin shirin na wannan makon kasashe a duniya na yin alkawuran daukar matakan rage gurbatacciyar iskar carbon, sai dai samun kudaden da za a cıka wadannan alkawura ba karamin aiki bane, musamman ma ga kasashe masu tasowa. Ko yaya wadannan kasashe za su samu wadannan kudade?

Saurari cikakken shirin A'isha Mu'azu:

YANAYI DA MUHALLI: Alkawuran Kasashe Akan Matakan Rage Gurbataccen Iskar Carbon, Satumba 15, 2022.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:10 0:00

XS
SM
MD
LG