Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hotunan Zanga Zangar Kungiyar Taliban Jami'ar Zinder

daliban Jamhuriyar Nijar suna nan suna zaman dirshan don bijirewa rashin iya shugabancin shugaban Jami'ar Zinder.

Kungiyar daliban jami'ar Zinder na ci gaba da zaman dirshan, don nuna rashin jin dadinsu game da yadda matsaloli ke karuwa, inda kuma suka jaddada bukatarsu ta cewa dole shugaban jami'ar da mataimakinsa su yi murabus, saboda rashin iya jagorancinsu. Ranar Juma'a 12, ga watan janairu 2018.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG