Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ziyarar Alhaji Mohammed Indimi zuwa VOA Hausa


Ziyarar Alhaji Mohammed Indimi zuwa VOA Hausa

Rikakken dankasuwar Nigeria, Alhaji (Dr.) Mohammed Indimi, ya tabo maganar Boko Haram a ziyarar da ya kai a Sashen Hausa na Muryar Amurka dake birnin Washington, DC inda Aliyu Mustaphan Sakkwatto yayi hira da shi kan al'amurra da yawa da suka shafi rayuwarsa, kasuwancinsa, dogaron Nigeria kan man fetur, aiyukkan gona, harakokin tsaro da siyasa.

Saurari:

Aika Sharhinka

XS
SM
MD
LG