ABARI YA HUCE: Labarin Talaka Da Matarsa Ta Lalata Masa Cek Na Miliyan Biyar Don Zai Mata Kishiya, Yuni 24, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

WASHINGTON, D.C. - A cikin shirin a bari ya huce na wannan makon, mun bada labarin wani talaka da talauci ya masa daurin minti da wani dadadden abokinsa ya bashi kyautar takardar cek na Naira miliyan biyar amma matarsa ta kwace cek din ta saka baki ta lalata shi saboda ya ce mata zai yi karin aure a cikin kudin.

Saurari cikakken shirin da Baba Makeri da Murtala Faruk Sanyinna suka gabatar domin jin yadda ta kaya:

Your browser doesn’t support HTML5

ABARI YA HUCE: Labarin Talaka Da Matarsa Ta Lalata Masa Cek Na Miliyan Biyar Don Zai Mata Kishiya, Yuni 24, 2023.mp3