ABARI YA HUCE: Labarin Wani Bahadeje Da Rashin Kudi Ya Sa Ya Je Banki Ya Yi Sumar Karya, Yuli 22, 2023

Baba Yakubu Makeri da Grace Alheri Abdu

WASHINGTON, D.C. - Shirin A Bari Ya Huce, ya bada labarin wani Bahadeje da talauci ya mishi katutu ya rasa yadda zai yi da ransa, amma sai wata dabara ta zo mishi, ya bari sai da aka yi albashi mutane na daukar kudi a banki, sai ya tafi ya baje a kasa ya yi suman karya.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu da Baba Makeria suka gabatar don jin yadda aka karasa da wannan mutumi.

Your browser doesn’t support HTML5

ABARI YA HUCE: Labarin Wani Bahadeje Da Rashin Kudi Ya Sa Zuwa Banki Yin Suman Karya, Yuli 22, 2023.mp3