DUNIYAR AMURKA: Yadda Guguwar Ian Ta Yi Barna a Jihar Florida, 30 Satumba, 2022

Mahmud Lalo

Cibiyar da ke sa ido kan aukuwar bala’in guguwa a Amurka, ta yi hasashen guguwar ta Iyan, za ta sauka a jihar ta South Carolina a yau Juma’a dauke da karfin da ya kai mataki na daya.

Masu ayyukan ceto na amfani da ayarin kwale-kwale wajen ratsa titunan da ambaliyar ruwa ta mamaye a jihar Florida a kokarin da ake yi na ceto dubban mutanen da suka makale da wadanda gidajensu suka ruguje bayan da guguwar Iyan ta ratsa ta jihar daga baya kuma ta nausa jihar South Carolina. A yi sauraro lafiya:

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Yadda Guguwar Ian Ta Yi Barna a Jihar Florida, 5'00"