Hotunan Ziyarar Aiki Da Mataimakin Shugaban Amurka Mike Pence Yake Yi A Isra'ila

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a majalisar dokokin Isra'ila  inda ya gana da 'yan majalisar,da suma  Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a brinin Qudus ko Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da  Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da  Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a birnin Qudus a ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a lokacin da ya isa birnin Qudus inda ya gana da Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a majalisar dokskin kasar Isra'ila inda ya gana da 'yan majalisar, da kuma Firayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu a Jerusalem, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018

Mataimakin shugaban kasar Amurka Mike Pence a lokacin da ya isa birnin Qudus ko Jerusalem inda ya gana dafirayim Ministan Isra'ila Benjamin Netanyahu, ranar Litinin 22 ga watan Janairu, 2018