VOA60 DUNIYA: LIBYA Amurka da Kawayenta Suna Kokarin Ganin an Cire Takunkunmin Makamai Ma Kasar Libya

Your browser doesn’t support HTML5

Amurka da kawayenta suna kokarin ganin an cire takunkunmin makamai ma kasar Libya, don ta iya taka burki ma ISIS da sauran kungiyoyi masu tsattsauran ra'ayi.