Juyayin Mummunan Harin Bam Da Ya Hallaka Jama'a A Pakistan

Kiristocin Pakistan Na Juyayin Mutuwar Sharmoon A Harin Bam Da Aka Kai A Birnin Lahore, Pakistan, Maris 28, 2016.




 

Eric John, Wanda Harin Bam Ya Shafa A Wurin Jana'izar Dan Uwan Sa Da Ya Rasu A Sakamakon Harin Bam A Lahore, Pakistan, Maris 28, 2016.


 

Iyali Na Taya Wata Mata Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Ta Da Harin Bam A Lahore Ya Hallaka, Maris 28, 2016.




 

Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Maris 28, 2016.




 

Mata A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Maris 28, 2016.






 

Jama'a Dauke Da Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.




 

Mutane Dauke Da Gawar  Wani Daga Cikin Wadanda Harin Bam A Lahore Ya Hallaka, Maris 28, 2016.



 

Mata  A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.










 

Mata  A Pakistan Na Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.




 

Mata  A Pakistan Na Addu'a Da Juyayin Rasuwar 'Yan Uwan Su, Da Bam Ya Harin Bam Ya Hallaka, Maris 28, 2016.











Christian women pray during an Easter service at St Anthony's Church in Lahore, Pakistan, March 27, 2016.

Jama'a Sun Kunna Kyandurra Domin Nuna Juyayin Su Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.




 

Wasu Dauke Da Kwalaye Da Rubutun Nuna Juyayi Da Addu'a Ga Wadanda Suka Rasu A Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai Ranar Lahadi A Lahore Dake Pakistan, Maris 28, 2016.




 

Wani Mutum Dauke Da Kyandur Domin Nuna Juyayi Akan Jama'ar Da Suka Rasa Rayukan Su Sakamakon Harin Bam Da Aka Kai A Garin Lahore Na Kasar Pakistan, Maris 28, 2016.




 

Jama'a 72 Ne Suka Rasa Rayukan Su, 300 Kuma Suka Jikkata A Harin Bam Da Aka Kai Yayin Da Suke Gudanar Da Bukukuwan Easter A Pakistan