‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Manoman Rani Da Damina A Masarautar Katagum, Nuwamba 07, 2023

Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon, mun maida hankali ne akan korafin manoman rani da damina a fadamar masarautar Katagum na jihar Bauchi a Arewa maso gabashin Najeriya.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Korafin Manoman Rani Da Damina A Masarautar Katagum, Nuwamba 07, 2023.mp3