Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Yamutsi Akan Rabon Kayan Abinci Na Tallafi A Jihar Bauchi, Oktoba 10, 2024


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon muna jihar Bauchi a Arewa maso gabashin Najeriya kan batun yamutsin da aka samu kan rabon kayan abinci na tallafin rage radadin tsadar rayuwa.

Saurari cikakken shirin daga Mahmud Ibrahim Kwari:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Yamutsi Akan Rabon Kayan Abinci Na Tallafi A Jihar Bauchi, Oktoba 10, 2023.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:10 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG