‘YAN KASA DA HUKUMA: Tasirin Katse Wutar Lantarki Akan Al’ummar Nijar, Nuwamba 14, 2023

Mahmud Ibrahim Kwari

KANO, NIGERIA - A cikin shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon mun haska fitila ne akan yadda matakin Najeriya na katse lantarki ga Jamhuriyar Nijar, ke mummunan tasiri ga rayuwar tattalin arziki da sana'o'in al’ummar kasar.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

‘YAN KASA DA HUKUMA: Tasirin Katse Wutar Lantarki Akan Al’ummar Nijar, Nuwamba 14, 2023.mp3