Wata kotun daukaka karat a China ta tabbatar da hukuncin da aka zartas kan wani mai ilimin kimiyyar yanayin karkashin kasa
Daruruwan magoya bayan Shugaban Libiya Moammar Gadhafi sun taru a babban birnin kasar, Tripoli, a yau Alhamis
Daruruwan ‘yan Libiya sun yi zanga-zangar kin gwamnati a birni na biyu a girma a kasar,
Wata sanarwar wata majalisar Malaman addinin kasar Iran ta yi kiran da a yi gawurtaccen gangami a birnin Tehran a ranar Jumma’a,
Yau Litini jami’an tsaron Iran sun harba barkonon tsohuwa don su fasa taron dubban Iraniyawa masu shirin gangamin nuna goyon baya
Dan gwagwarmayar jaddada dimokaradiyyar nan na Misra, Wael Ghonim, ya ce sabbin shugabannin gwamnatin kasar ta mulkin soji, sun masa
Hukumomi sun ce mafasan teku da dama dauke da bindigogi sun kai hari kan wani jirgin dakon sinadarai a kusa da gabar Nijeriya
Shugaba Hosni Mubarak na Misra ya yi murabus bayan zanga-zangar kwanaki 18 da Masarawa su ka yi.
Masu zanga a Misra sun cigaba da kiraye-kirayen Shugaba Hosni Mubarak ya sauka
Yan sandan Nijeriya sun ce ‘yan bindiga dadi sun bindige wani fitaccen dan takarar gwamna da wasu mutane shida a jihar Borno.
Hukumar zaben Nigeria tace tana bukatar karin lokaci domin rajistan masu zaben watan afrilu idan Allah ya kaimu.
Dubban masu zanga-zanga sun bazu kan tituna a daidai lokacin da ‘yan sanda ke kokarin hana su tattaruwa a al-Khahira a yau Laraba,
Shugaba Barack Obama na Amurka da takwaransa China, Hu Jintao, sun jaddada muhimmancin hada kai
Jihohi uku na Kudancin Sudan da ma babban birnin yankin sun kada kuri’ar neman ‘yancin kai da gagarumar rinjaye.
Masu ayyukan ceto a Brazil na kokarin nemo wadanda har yanzu keda rai
Yau Alhamis Jam’iyyar da ke mulki a Nijeriya za ta yi zaben fidda dan takaran Shugaban Kasa
Masu shirya zaben raba gardama game da batun ‘yancin kan Kudancin Sudan sun ce yawan masu kada kuri’a zai kai 60% wanda zai bada...
An kasha ‘yansanda akalla biyar a kasar Ivory Coast
Ministan Tsaron China ya fadi yau Litini cewa ya yadda da Sakataren Tsaron Amurka Robert Gates
Domin Kari