Accessibility links

Gwamnatin Jihar Adamawa ta Yi Magana Kan Harin Bam na Mubi, Yuni 2, 2014, Babi na 1


Kakakin gwamnan Jihar Adamawa, Ahmed Sajo, yace Gwamnatin Murtala Nyako, tana mai alhinin Harin bam da ya kashe mutane da dama a garin Mubi. Gwamnan ya ziyarci Mubi a Yau Litinin, Inda yace zasu dauki nauyin jinyar wadanda suka ji rauni.

XS
SM
MD
LG