Accessibility links

Obama ya Lashi Takobin Yin Taron Dangi Domin Yin Rugurugu da Masu Ikirarin Daular Islama, Satumba 10, 2014


Shugaba Barack Obama, ya lashi takobin kaiwa masu ikirarin daular Islama, hari a duk inda suke, har da Syria. A jawabinsa ga al'umar Amurka, a ranaar laraba, shugaban Obama, yace Amurka, zata jagoranci, abun da ya kira taron dangi domin tunkaran kungiyar masu matsanancin ra'ayi.

XS
SM
MD
LG