Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VO60 AFIRKA: Shugaban Faransa Emmanuel Macron Ya Jagoranci Wani Taron Shugabannin Kasashen Afrika Da Kuma Na Tarayyar Turai

VO60 AFIRKA: Shugaban Faransa Emmanuel Macron Ya Jagoranci Wani Taron Shugabannin Kasashen Afrika Da Kuma Na Tarayyar Turai
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

A Faransa Shugaban Kasar Emmanuel Macron ya jagoranci wani taron shugabannin kasashen Afrika da kuma na tarayyar Turai domin kara karfafa taimakonsu ga sabbin dakarun soja dake shirin yakar ta’addanci a yankin Sahel da lamarin ya yiwa katutu.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG