Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A BARI YA HUCE: Labarin Bafullatani Da Ya Mance Sanda Don Santin Rake, Afrilu, 17, 2021


Alheri Grace Abdu

A wannan shirin mun bada labarin wani bafillatani wanda ya sayi sandar rake , yana tafiiya yana sha saida ya yi nisa sosai, raken ya kare, ya lura ashe ba ya rike da sandar shi, ya kuma tuna ya jingine sandar a tekurin mai rake lokacin da ya tsaya sayen rake, maimakon ya koma wurin da ya sayi raken ya nemi sandarsa sai kawai sai ya sami wuri ya yi zamansa yana jiran mai saida rake ya zo ya kawo mashi sandar .

Mun kuma tambaye ku, kunya ce ta hana shi komawa ya nemi sandarsa ko wauta ce?

Saurari cikakken shirin:

A Bari Ya Huce: Labarin Bafullatani Da Ya Mance Sanda Don Santin Rake- 24: 00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:23:55 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG