Abuja —
A cikin shirin na wannan makon mun duba yadda za a kula da makiyaya a yankin arewacin Najeriya don inganta sana'ar su da hana wasun su fadawa miyagun ayyuka don rashin ilimi ko wayerwar kai.
Saurari cikakken shirin cikin sauti: