Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

AREWA A YAU: Sheikh Nuraini Da Rev. Movel Wuye Sun Yi Magana Kan Hanyoyin Zaman Lafiya, Yuni 8, 2022


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Najeriya kasa ce da ke da al'umomi masu bin addinai mabanbanta da kuma kabilu daban-daban a sassanta.

A cikin shirin na wannan makon mun gayyato malaman addini ne guda biyu da su ka shahara kan fannin karfafa fahimtar juna tsakanin Musulmai da Kirista daga cibiyar su a Kaduna. Sheikh Nuraini Ashafa da Reverend Movel Wuye sun yi magana kan hanyoyin da za a kawar da rashin jituwar tsakanin al’ummar arewacin Najeriya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

AREWA A YAU: Shekh Nuraini Da Reverend Movel Wuye Sun Yi Magana Kan Hanyoyin Zaman Lafiya, Yuni 8, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:41 0:00

XS
SM
MD
LG