Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

KASUWA: Hada Hadar Kasuwanci Gabanin Babbar Salla A Maradi, Nijar, Yuli 10, 2022


Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano
Yayin da ake hadahadar sayen kayen masarufi a wata kasuwa a Kano

Shirin kasuwa a kai maki dole na wannan makon ya zaga kasuwar Sonita da wata kasuwar bisashe a birnin Maradi yayin da ake shirin bukukuwan babbar Sallar layya.

MARADI, NIGER - A wannan kasuwa ta Sonita wacce a kira kasuwar mata, ana saida kayayyakin masarufi, tufafi, har ma da madinka da sauransu. ‘Yan kasuwar sun bayyana yadda yanayin kasuwancin yake musamman a lokacin babbar Sallar Layya.

A dayan gefen kuma, masu saye da sayarwa a babbar kasuwar Kara inda ake saida bisashe sun ce bana ba a samu dabbobi ba sosai kuma farashin raguna ya yi tashin goron zabi.

Saurari cikakken shirin wanda Mansur Sani ya gabatar.

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00
XS
SM
MD
LG