Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Dalibai a Faransa Suna Zanga Zangar Kin Amincewa da Sauye-Sauye a Fannin Kwadagon kasar, Afrilu 05, 2016


Dalibai a Faransa suna zanga zangar kin amincewa da sauye-sauye a fannin kwadagon kasar, inda suka rinka jefa duwatsu da kwayaye, yayin da 'yan sanda ke maida martini da borkonon tsohuwa.

XS
SM
MD
LG