Accessibility links

VOA60 AFIRKA: ANGOLA Shugaba Jose Eduardo Dos Santos, Yace Zai Sauka Daga Mulkin a Shekara Ta 2018, Afrilu 05, 2016


Daya daga cikin shugabanin kasashen Afirka wanda yafi kowa dadewa akan mulki, shugaba Jose Eduardo Dos Santos, yace zai sauka daga mulkin a shekara ta 2018.

XS
SM
MD
LG