Accessibility links

VOA60 AFRICA : NIGER An Sake Zaben Shugaba Mohammadou Issoufou a Wa'adi Na Biyu Kan Mulki, Maris 23, 2016


An sake zaben shugaba Mohammadou Yousufu a wa'adi na biyu kan mulki a jamhuriyar Nijar inda ya sami kashi tasa'in da biyu cikin dari na kuri'un da aka kada.

Labarai masu alaka

XS
SM
MD
LG