Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

RAHOTO NA MUSAMMAN: Tunawa da Daliban Chibok - Me jami’an tsaron Najeriya suka yi bayan sace daliban Chibok?


Wata mahafiyar daya daga cikin'yan mata fiye da 200 da aka sace a garin Chibok wadda kuma ba'a tantance ko wacece ba ta hasala yayin da ake taron manema labaran a Legas ranar 5 ga watan Yuni, 2014.

Tunawa da Daliban Chibok, babi na 2.

Me jami’an tsaron Najeriya suka yi bayan sace daliban Chibok?

Ta yaya aka fara zanga-zangar #BringBackOurGirls?

Me yasa Shugaba Jonathan bai je Chibok ba?

Me yasa zanga-zangar Chibok ta yadu a duk fadin duniya?

Shin gwamnatin Najeriya tace wani abu dangane da sace wadannan dalibai?

Tunawa da Daliban Chibok: Saurari Kashi na Biyu - 5''01"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:01 0:00
Shiga Kai Tsaye

Agogon Chibok

Yawan lokacinda ya wuce tun daga ranar da aka sace ‘yan matan Chibok.

XS
SM
MD
LG