Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya, Kashi Na Uku, Nuwamba 15, 2022

Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

A wannan karon masu muhawara a shirin sun yi tsokaci kan irin tasirin da addinin dan takara zai yi a zaben 2023 da ke tafe.

Shirin Tsaka Mai Wuya na wannan mako, ya kawo muku kashi na biyu ne kan muhawara bisa dalilan da suke sa ake samun ce-ce-ku-ce tsakanin manyan addinai biyu a Najeriya.

TSAKA MAI WUYA: Dalilan Da Ke Sa Ake Samun Ce-ce-ku-ce Tsakanin Manyan Addinai Biyu A Najeriya Kashi Na uku, Nuwamba 15, 2022
please wait

No media source currently available

0:00 0:11:43 0:00

XS
SM
MD
LG