Accessibility links

VOA Hausa: Daliban Chibok, Abuja, Najeriya, Mayu 29, 2014


Ana zargi cewa masu goyon bayan Jonathan sun rabawa wasu mata Naira 1.000 daya-daya domin kawo cikas ga zanga-zanga akan ‘yan matan da aka sace, a Abuja.

XS
SM
MD
LG