Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Anyi Gangamin Adua wa ‘Yan Makarantar Chibok da Aka Sace, 15 ga Mayu 2014

Anyi Gangamin Adua a Abuja,domin tunawa da zagayowar wata daya tunda aka sace Mata ‘yan makarantan sakandare na Chibok.Gwamnatin Najeriya tace bazatayi musayan fiye da ‘yan makarantar mata da aka sace ba da ‘yan Boko Haram da ake tsare dasu ba.

XS
SM
MD
LG