Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

'YAN KASA DA HUKUMA: Batun Sakin Wadanda Ake Tuhuma Da Aikata Manyan Laifuka A Nijar-Mayu 31, 2022


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

'Yan Jamhuriyar Nijar na korafi da nuna damuwa kan zargin kotunan kasar na sakin wadanda ake tuhuma da aikata manyan laifuka. Sai dai kungiyoyin kare hakkin bil'adama na kasar sun himmatu wajen sanya ido kan yadda alkalai ke gudanar da shari'u, musamman wadanda suka shafi manyan laifuka. Wannan shine batun da shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na wannan makon ya haska fitila a kai.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

YAN KASA DA HUKUMA
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:06 0:00

XS
SM
MD
LG