Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kasafin Kudaden Gwamnati Da Bukatun ‘Yan Najeriya, Janairu 01, 2024


Mahmud Kwari
Mahmud Kwari

KANO, NIGERIA - Shirin 'Yan Kasa Da Hukuma na farko a wannan shekara ta 2024 ya haska fitila ne akan batun kasafin kudaden gwamnati dai-dai da bukatun 'yan kasa a Najeriya ko akasin haka da kuma jan kafar da wasu gwamnatocin Afrika ke yi wajen aiwatar da kudirori 17 na Majalisar Dinkin Duniya kan ci gaba mai dorewa.

Saurari cikakken shirin da Mahmud Ibrahim Kwari ya gabatar:

‘YAN KASA DA HUKUMA: Kasafin Kudaden Gwamnati Da Bukatun ‘Yan Kasan Najeriya, Janairu 01, 2024.mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:01 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG