DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Karawar Amurka Da Iran A Gasar Cin Kofin Duniya A Qatar - Disamba 02, 2022

Mahmud Lalo

Wannan wasa dai ya dauki hankalin duniya duba da cewa kasashen biyu ba sa ga maciji a fagen siyasar duniya.

A ranar Talatar da ta gabata, tawagar 'yan wasan Amurka da ta Iran suka kara a wasan a gasar cin kofin duniya, inda Amurka ta lallasa Iran da ci 1-0, nasarar da ta ba ta damar shiga zagayen 'yan 16 a gasar.

Your browser doesn’t support HTML5

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Karawar Amurka Da Iran A Gasar Cin Kofin Duniya - 6'00"