VOA60 AFIRKA: SOMALIA Kungiyar Al-shabab ta Dauki Alhakin Hare-Haren da aka Kai a Wani Ofishin ‘Yan Sanda.

Your browser doesn’t support HTML5

Somalia: Kungiyar Al-shabab ta dauki alhakin hare-haren da aka kai a wani ofishin ‘yan sanda da suka halaka mutane 10 a Mogadishu.