Wani jigon dan Majalisar Dokokin Amurka ya gargadi shugaba Barack Obama cewa zai sabawa doka muddin Amurka ba ta tsame hannunta a faf
Hukumar Samar da Abinci Ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane sama da miliyan 8 ne ke bukatar taimakon gaggawa na abinci a kasashen
Katafaren kamfanin man fetur din nan na Royal Dutch Shell, yace ba zai iya cika wasu daga cikin alkawuran da ya dauka cikin
Sakatariyar Harkokin Wajen Amurka Hillary Clinton ta ce mutuwar Fazul Abdullah Mohammed, wanda ake zargi da jagorantar harin da aka
Kafofin yada labaran gwamnati a Zimbabwe sun bayar da rahotannin karancin burodi a babban birnin kasar, inda wani babban kamfanin
Hukumar Kula Da ‘Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, UNHCR a takaice, ta ce ‘yan gudun hijiran Angola sama da 43,000
‘Yan tawayen Libiya sun ce sun kwace garin Yafran na bisa kan tudu da ke yammacin kasar daga dakarun da ke biyayya ga shugaba Muammar
Hukumar yaki da almundahana da dukiyar al’umma ta Nijeriya, ta damke wani babban dan Majalisar Dokokin kasar bisa zargin damfarar g
Fashe-fashe da dama sun girgiza, Trabulus, babban birnin Libiya da asubar yau Jumma’a. Zuwa yanzu ba a sami rahotannin wadanda abin y
Sakatariyar Harkokin Wajen Amurka Hillary Clinton za ta tafi wasu kasashen Afirka uku don tattaunawar cinakayya, da cigaba da kuma
‘Yan sanda a arewacin Nijeriya na binciken fashe-fashen bama-baman da su ka tarwatsa wata mashaya a barikin sojoji da yammacin Lahad
Wani binciken Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa wayar tafi-da-gidanka na iya kara kasadar kamuwa da cutar ‘cancer’ ko
Shugaban Sudan Omar al-Bashir ya ce arewacin Sudan ba zai janye daga yankin Abyei da ake takaddama a kai ba, wanda dakarunsa su ka
Amurka ta amince ta taimaka ma kananan manoman Afirka ta yadda gonakinsu za su dada yabanya saboda a rage fatara a nahiyar
Gungun masu bin kadin shari’a a Jihar Kansas a nan Amurka sun fara yin muhawara kan shari’ar wani tsoho tukuf da ake zargin yana
Gwamnatin Misra ta ce za ta bude kan iyakarta da Zirin Gaza da ke karkashin ikon Hamas daga ranar Asabar mai zuwa dindindin, wanda
Wani likitan Janhuriyar Demokaradiyyar Congo ya sami lambar yabo daga wata gidauniyar kasar Belgium saboda ya taimaka wa matan da aka
Majalisar Dinkin Duniya t ace sama da mutane 15,000 sun tsere daga kudancin Sudan don guje way akin da ake a yankin Abyei da ake
Shugaba Barack Obama na Amurka yayi marhabin da sauye-sauye na ban mamaki dake faruwa a yankin Gabas ta Tsakiya da Arewacin
Sakataren Tsaron Amurka Robert Gates ya fadi jiya Laraba cewa babu shaidar da ta nuna cewa matakin sama na gwamnatin Pakistan na sane
Domin Kari