Gwamnatin jihar Kaduna tadakatar da duk wasu ayyuka nakungiyar nan ta harka Islamiyya, wadda ake kira Islamic Movement a turance.
Jamhuriyar Niger na daga cikin nahiyar kasashen Africa da matasan su suka ci gajiyar shirin YALI daga shekarar da aka bullo dashi cikin shekarar 2014 kawo yanzu.
Mutane naci gaba da bayyana raayoyin su game da cika shekaru 56 da Najeriya tayi da samun ‘yanci.
Gwamnatin jihar Gombe tayi shekaru 20 da kirkirowa, a dangane da hakan ne tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ke cewa dama wasu jiga-jigan ‘yan siyasar jihar ke cewa
Cikin kirari irin na ‘yan gwagwarmaya ne ayarin daliban jamiaar Abdulmummuni Jo Foteyemen suka ketera gadar Fonkenedi akan hanyar su ta zuwa dandalin fahintar juna dake kallon majilisar dokokin kasa.
Kasar China na cikin manyan kasashen duniya da suka taimakawa Najeritya dominbunkasa tattalin arzikin ta.
Yayin da hankula suka fara kwantawa a yankin Gashaka dake yankin Taraba biyo bayan tashin hankalin daya gudana tsakanin Fulani Makiyaya da wasu ‘yan kabilar Dolan a kauyuka 4 dake gundumar Garbabi lamarin da ya janyo hasarar rayuka.
Bangaren mata ‘yan siyasa na jamiyyar APC kenan daga shiyyar katagun a jihar Bauchi ke bayyana takaicin su dangane da watsi dasu a bayan da aka kafa mulki a jihar Bauchi.
Najeriya ta dade tana fama da rikicin dake da nasaba da addini ko kabilanci, lamarin dake janyo hasarar rayuka musammam ma a arewacin kasar.
Daga cikin’yan chadi miliyan 6 dake rubuce cikin kundin rajistan zaben kasar kimanin 200 ne suka yi rajista a jamhuriyar Niger.
Bayan da gwamanatin kasar Benin tayi ta jan kafa wajen bada sojojin ta a yaki boko haram yanzu ta amince tayi hakan.
Wasu ‘yan Niger sun Bayyana raayin su game da ko ya dace a tona wadanda suka kashe tsohon shugaban kasar Niger Baare Mainasara ko kuma a’a.
Tun makon data gabata ne ‘yan adawan suka lashi takobin cewa a duk jumaa zasu yi zanga-zanga ta lumana.
A karshen taron gaggawa da majilisar zartaswa ta Najeriya tayi karkashin Shugaba Muhammadu Buhari.,
‘Yan siyasa kasar Kamaru sun gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna kyamar su ga tsayawa takarar shugaban Paul Biya
Wakilin sashen sahen Hausa dake Bauchi Abdulwahab ya tattauna da Fulanin da suka ce barayin suna musu fashi da kuma kashe su
A daidai lokacin da shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ke ci gaba da ziyarar aiki a nan Birnin Washington, DC, mai ba shi shawara na musamman a fannin yada labarai Femi Adesina ya gabatar da wata sanarwar cewa:
An rantsad da shugaban kasar Niger Muhammadu Isoufu zagaye na biyu.
Daya daga cikin shugabanni a masarautar Zazzau Alhaji Muhammadu Akilu Idris jakadar Zazzau yace idan ana son a samu ingantuwar tsaro ciki al’umma to sai an baiwa sarakuna dama ta musammam.
Shugabannin addinin kirista na Najeriya sunyi kira da a nuna tausayi ga mutanen da suka sha wahalla hannu ‘yan boko haram.
Domin Kari