Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: Kallabi Tsakanin Rawwuna: Mace Mai Kidan Manoma


TASKAR VOA: Kallabi Tsakanin Rawwuna: Mace Mai Kidan Manoma
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:55 0:00

A sana'ar da ba kasafai mata ke yi ba, Hajiya Salamu ta kasance kallabi tsakanin rawwuna inda ta ke kida kuma na manoma. Ta ce ba ta yi wa rago waka don a cewarta, “ragon mutum ba shi da riba, in an yi tafiya dari shi a baya za a taradda shi.”

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG