Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 Duniya: Fashewar Wasu Tagwayen Bama-Bamai a Kabul Sun Hallaka Akalla Mutane 26

VOA60 Duniya: Fashewar Wasu Tagwayen Bama-Bamai a Kabul Sun Hallaka Akalla Mutane 26
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

AFGHANISTAN: Fashewar wasu tagwayen bama-bamai a Kabul sun hallaka akalla mutane 26, wanda suka hada da wasu ‘yan jarida 9, kungiyar ISIS ta dauki alhakin kai harin.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG