Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Iyayen’yan Matan da Aka Sace Suna Neman su a Cikin Daji, 22 Afrilu 2014

Iyayen ‘yan matan da ‘yan bindiga suka sace a makaranta sun gayawa gwamna ranar litinin cewa sunje neman su a cikin daji,sun kara da cewa har yanzu ba’a ga ‘yan mata dari biyu da talatin da hudu ba,fiye da adadin da gwamnati ta bada. An dauki hotuna 22 Afrilu 2014.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG