Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

LAFIYARMU: WHO ta ce sama da mutane miliyan 3 ke mutuwa a shekara sakamakon kamuwa da cututtuka daga gurbataccen ruwa, da wasu labarai

LAFIYARMU: WHO ta ce sama da mutane miliyan 3 ke mutuwa a shekara sakamakon kamuwa da cututtuka daga gurbataccen ruwa, da wasu labarai
please wait

No media source currently available

0:00 0:14:58 0:00

LAFIYARMU: A cikin shirin wannan makon Hukumar Lafiya ta Duniya ta ce sama da mutane miliyan uku da dubu dari hudu ne suke mutuwa ko wacce shekara sakamakon kamuwa da cututtuka da ake samu daga gurbataccen ruwa, da wasu sauran labarai.

XS
SM
MD
LG