Accessibility links

VOA60 DUNIYA: ITALY Akalla Mutane 12 Sun Mutu da Yawa Kuma Sun Jikkata


Akalla mutane 12 sun mutu da yawa kuma sun jikkata bayan da wasu jiragen kasa guda biyu na fasinja suka yi karo da junansu a kudanci kasar Italiya. Har yanzu ba a tabbatar da sanadiyar hatsarin ba.

XS
SM
MD
LG