Accessibility links

VOA60 DUNIYA: FRANCE Direban Wata Babbar Mota ya Kashe Mutane 84 a Garin Nice da ke Faransa.


Direban wata babbar mota ya kashe mutane 84 a garin Nice da ke Faransa, bayan da ya bi ta kan tarin jama’r da ke bikin Bastille na zagayowar ranar da kasar ta fuksancin juyin juya hali, harin da aka alakanta da ta’addanci.

XS
SM
MD
LG