Accessibility links

VOA60 DUNIYA: SOUTH SUDAN Adadin Wadanda Suka Mutu a Rikicin Juba, Babban Birnin Sudan ta Kudu ya Kai Akalla Mutane 272


Adadin wadanda suka mutu a rikicin Juba, babban birnin Sudan ta Kudu ya kai akalla mutane 272, ana kuma tunanin zai karu yayin da likitoci ke kokarin ceto rayukan wadanda suka ji rauni.

XS
SM
MD
LG