Uwargidan Gwamnan Jihar Maryland Yumi Hogan Ta Karrama Dalibai Ciki Har Da Yar Najeriya Rabiatu Ladan

Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama wasu  daliban firamare  dana gaba  da Firamaren har  su 26, da ma wata 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan tare 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

Wasu daga cikin zane zanen 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

'Yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

Wasu daga cikin wadanda uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama, Disemba  05, 2017

 'Yar Najeriya Rabiatu Ladan tare wadanda baki masu shawar zane zanenta, Disemba  05, 2017

 'Yar Najeriya Rabiatu Ladan tare wadanda baki masu shawar zane zanenta, Disemba  05, 2017

Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan ta karrama wasu  daliban firamare  dana gaba  da Firamaren har  su 26, da ma wata 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan tare 'yar Najeriya Rabiatu Ladan, Disemba  05, 2017

Uwargidan gwamnan jihar Maryland Yumi Hogan tare 'yar Najeriya Rabiatu Ladan Ayawa Da Abba Ladan Ayawa, da Ladan Ayawa da kuma Abdoulaziz Adili Toro, Disemba  05, 2017