Wani Ministan gwamnatin Sudan ya ce mai yiwuwa gwamnatin ta Sudan ta ki amincewa da sakamakon zaben raba gardama
Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Ban ki-moon, ya yi kira ga Shugabannin kasashe da su kara azama a kudurinsu
Tsohon Firayim Ministan Isira’ila, ya ce Amurka ta bayyana niyyar rungumar yan gudun hijirar Falasdinawa 100,000
Shugaban Amurka Barak Obama ya ce Paston nan ba-Amerike mai shirin kona Alkur’anai barna ce.
Wasu da ake Tsammanin Masu Tsattsauran Ra’ayin Addinin Musulunci ne sun Hallaka ‘Yan Sandan Nijeriya.
Jami’an gwamnatin Pakistan sun Umurci Dubban Mutane su Gudu, a Sa’ilinda Ambaliyar Ruwa ke Dada Munana.
IYalan shugaban mayakan sa kan Naija-Delta sun ce an masa kofar rago ne aka kashe shi.
Gwamnatin Kudancin Sudan za ta maido da ‘yan yankin don su yi zaben raba gardama.
An Sake Kashe a Kalla Muatane 6 a Cigaba da Yamutsi a Birnin Mogadishu.
Gwamtin Junhuriyar Nijar ta ce za ta inganta matakan tsaro bayan da wasu kungiyoyi masu alaka da kungiyar al-Qa’ida...
Gwamnatin Kudancin Sudan na son gina Birane masu siffofin dabbobin Afirka.
Amurka da Koriya ta Kudu za su yi Atisayen Hadin Gwiwa a tekun Bahar Asfar a farkon watan gobe.
Nijeriya ta ce za ta sayi wasu sabbin jiragen sama guda uku kan kudi kimanin Naira Miliyan Dubu Ashirin da biyu wa Shugabanta
Hukumar sa ido kan hada-hadar hannayen jarin Nijeriya ta kori shugabarta bayan ta zarge tad a rub da ciki.