Sakataren harkokin tsaron Amurka ya jaddada hadin kan dake tsakanin Amurka da Masar game da yaki da taadanci yana kara bunkasa.
Tsohoon mai baiwa shugaban Donald Trump shawara akan harkokin tsaro da aka sauke wani lokaci can baya ya amince cewa ya shara wa hukumar binciken manyan laifuka ta FBI,karya game da dangantakar sa da Rassia
Yau lahadi 'yan kasar Nepal ke jefa kuria, a zaben farko da ake gudanarwa a kasar, kuma an tsara zaben gida biyu ne, wanda ake fatar ganin jamaa masu jefa kuria sun fito kwansu da kwarkwatar su.
An gudanar da zanga-zangar lumana a kaashen yammacin Turai domin karrama ranar kare mata a duniya,inda da farko an samu tirjiya a kasar Turkiyya kafimn muhunta su sa baki.
An kaiwa jamian wanzar da zaman lafiya naMajilisar Dinkin Duniya hari a kasar Mali, kuma an hallaka mutane 4 daga cikin su da kuma sojan Mali guda.
Babban kotu a kasar Zimbabwe tace karbe mulki da sojoji kasar suka yi ba juyin mulki bane, kotun tace sojojin sun bayyana cewa sunyi haka domin kar wadanda ke kusa da shugaban da bai kamata su karbe mulkin ba suyi hakan.
An kaiwa jerin gwanon jamian tsaro harin kunar bakin wake da yayi dalilin mutuwar mutane 5 kanawasu 20 suka ji rauni
Hukumomi a kasar Jamhuriyar Niger sun bayyana taikaicion su game da cinikin mutane a matsayin bayi, abinda kasartace zata nike tsaye sai ta ga bayan wannan mummunar kasuwancin.
Ana sa ran dan kasuwan nan mai dake takarar shugaban kasar Chile wato Sebatian Pinare ya samukurui mafi rinjayye a zaben da ake gudanarwa yau a kaar sai dai ba tabbacin cewa vba za aje zagaye na biyu na zaben ba.
Palesdinu ta bukaci Amurka data yi watsi da kiran da Izreala ke mata game yunkurin wargaza samar da zaman lafiya tsakanin kasashen biyu.
Jamiyya mai mulkin kasar Zimbabwe ta sallami shugaba Robert Mugabe daga shugabancin jamiyyar kana ta bukace shi da yayi murabus daga shugabancin kasar
Ana ci gaba da zangar nuna kyamar gwamnatin shugaba Robert Mugabe a duk fadin kasr Zimbabwe, kuma ya kekasa kasa yace ba zai sauka ba.
Yau asabbar ne tsohon shugaban 'yan adawar kasar Venezuela Antonio Ledezma ya isa Madrid domin ci gaba da nuna adawar sa ga gwamnatin kasar tasu ta Venezuela.
Yanzu haka Prime Minister kasar Lebanon Saad Hariri na Faransa, inda suke ganawa da shugaban kasar Emanuel Macron,sai dai gwamnatin kasar ta Lebanon tace tana bukatar Hariri da ya dawogida.
Shugaban kassar Lebanon Michel Aoun ya bukaci gwamnatin kasar Saudi Arabia tayi bayabnin da yasa take rike da Prime Ministan kasar na Lebanowanda yayi Murabus ba zato ba tsammani.
Aci gaba da ziytarar da shugaban Samurka Donald Trump a wasu Kasashen Asia yau lahadi ya sauka kasar Vietnam, kuma wasu 'yan kasr sunyi zanga-zangar nuna kyamar zuwan sa.
Sojojin Izraela sun ce sun kakkbo wani jirgin leken asirin kasar Syria mara matuki a yau asabar bakin iyakar kasashen biyu
Shugaban Amurka da shugaban Rasha Viladimir Putin sun tattaunaakan yadda za a inganta zaman lafiya a kasar Syria.
Amurka da kaar Italia sun samar da wani taro domin duba matsalolin kasar Venezuela tare da ganin an samar da zaman lafiya da taimakon wadanda rudaninkasar ya rutsa dasu.
Gwamnatin kasar Sudan Ta Kudu ta karyata cewa ba a saki babban hafsan sojan kasar ba da akewa daurin talala.
Domin Kari