Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dubban mutane suka cika Times Square a New York, suna murna bayan kafofin yada labarai sun sanar cewa dan Democrat Joe Biden ya lashe zaben

Dubban mutane suka cika Times Square a New York, suna murna bayan kafofin yada labarai sun sanar cewa dan Democrat Joe Biden ya lashe zaben
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:21 0:00

Dubban mutane suka cika Times Square a birnin New York, suna murna da biki bayan kafofin yada labarai sun sanar cewa dan takarar shugabancin Amurka na Democrat Joe Biden ya lashe zaben shugaban kasar. Shugaba Joe Biden, ya shahara a fagen siyasa a Washington, DC na kusan rabin karni.

XS
SM
MD
LG