Accessibility links

VOA60 DUNIYA: UK Firai Ministan Birtaniya, David Cameroon, Ya Mika Godiyarsa Ga ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar.


Firai ministan Birtaniya, David Cameroon, ya mika godiyarsa ga ‘yan majalisar dokokin kasar, yayin da ya ke jawabin ban kwana na barin mukaminsa, bayan da Birtaniyar ta jefa kuria’r amincewa ta fice daga tarayyar turai.

XS
SM
MD
LG