VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau, Mike Pence na jam’iyyar Republican da Kamala Harris ta Democrat sun karkata muhawarar da suka yi ta mataimakan ‘yan takarar shugaban kasa a Amurka, zuwa yadda gwamnatin Trump ta tafiyar da batun coronavirus, da wasu sauran labarai.
Facebook Forum