Hukumar zaben Najeriya ta ce za a gudanar da zabubbukan shekara mai zuwa ta 2011 a cikin watan Afrilu
Ambaliyar ruwa ta sake cakuda al’amurra a Junhuriyar Nijer inda al’umma ke fama da yunwa.
Al’ummar Tanzania sun fara shakku gameda isasshiyar lafiyar shugabansu, bayanda ya sake faduwa, ya some a gaban bainar jama’a.
Amurkawa da yawa na yi wa shugaban kasarsu, Barack Obama, daukan cewa shi Musulmi ne, duk kuwa da musantawar da ya sha yi, na cewa...
Yajin aikin ma’aikatan kiyon lafiya na Afrika ta Kudu ya bada dama ga mutanen da basa da wata horaswa su yi aikin wucingadi...
Muhimmancin yin Buda Baki da sauri, da zaran rana ta fadi a lokacin Azumin watan Ramadan.
Ma’aikatan kasar Afrika ta Kudu sun fara yajin aiki a yau bayan sun wancakalar da wani tayin karin albashin da gwamnatin kasar...
Katafaren kamfanin man Royal Dutch Shell ya ce ba zai iya sayarwa kasashen waje wani nau’in danyen mai, mai matukar inganci daga...
Ma’aikatan gwamnati a Afirka ta Kudu sun yi watsi da tayin sabon albashin da gwamnatin kasar tayi masu, suka ce za su fara yajin aiki...
Jami’an gwamnati a Iraki sun ce a kalla mutane 59 ne su ka mutu, a wani harin kunar bakin waken da aka kai a wurin da ake daukar...
Tsohon shugaban Nigeria Ibrahim Badamasi Babangida da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar sun kaddamarda kyamfen...
Cutar kolera ta hallaka mutane da dama, ta kuma kama da yawa a kasashen Nigeria da Kamaru.
Shugaban PDP na kasa yace shugaba Jonathan nada cikakken ‘yancin tsayawa zaben shekara mai zuwa.
Wajibcin watan Ramadan akan al’ummar Musulmi.
Tarin anfanin dake tattare a cikin watan Ramadan.
Shugaban Nigeria yace zai ginawa kasar wata sabuwar ma’aikatar samarda wutar lantarki.
Mutanen Kenya na shirin jefa kuri’ar amincewa da sabon kundin tsarin mulkin da ake fatar zai taimaka wajen warware matsalolin...
Amurka na jan kunnen Amurkawan da ke kasar Mali da su kwana da sanin cewa mai yiyuwa ne al-Qaida za ta kai hare-hare a inda suke.
Kasashen Afrika zasu aika da karin sojoji zuwa Somalia.
Wata gobarar da ta tashi a wani otel dake a yankin Kurdawa na Arewacin Iraki ta hallaka mutane 30...
Domin Kari