Majalisar Dinkin Duniya ta ce tana bukatar karin sojoji daga kimanin 1,000 zuwa 2,000 a Ivory Coast, inda ake cigaba da samin
A karkashin matakan tsaro masu gaunin gaske a birnin Lahore na Pakistan, an kammala jana’izar gwamnan jihar Punjab
Gwamnatocin Yammacin Duniya sun yi tir da tsattsauran hukuncin daurin da wata kotu a birnin Moscow ta zartas ma Mikhail Khodorkovsky
Wata Kungiya mai tsattsauran ra’ayin Islama a Nijeriya, ta ce ita ce ta kai hare-haren ranar jajebirin Kirsamati.
Koriya ta Arewa da ta Kudu sun kara zafafa cacar bakin da su ke yi da juna.
Majalisar Dattawan Amurka ta kawar da wata babbar matsala game da batun cimma sabuwar yarjajjeniyar rage makamai da Rasha
Fadar shugaban Amurka ta White House ta bada labarin cewa shugaba Barack Obama ya aike da wasikun neman goyon baya
Koriya ta Kudu ta ce za ta sake gudanar da atisaye da harbe-harbe na gaske
Fatan cimma masalaha tsakanin Isira’ila da Falasdinawa zai fara dusashewa a badi, mutukar dai ba a sami wani cigaba a sasantawa ba
Farayim Ministan Isira’ila ya yi watsi da batun raba birnin Kudus
Dan fafatikan nan na China, Liu Xiaobo, zai sami lambar yabo
Mutane biyu dinnan da kowannensu ke ikirarin cin zaben Shugaban Kasar Ivory Coast sun kafa gwamnatoci kishiyoyin juna jiya Lahadi.
Amurka ta yi tir da fallasa wasu sirrin diflomasiyya kimanin 250,000 da Wikileaks ta yi.
A kalla mutane 347 sun hallaka daruruwa kuma sun raunana a Cambodia
Wata kotu ta umurci shugabannin mulkin sojan Nijar su saki hambararren Shugaba Mamadou Tandja, wanda su ka mar daurin talala.
Amurka ta amince ta sayar wa Sa’udi Arabiya jiragen yaki safurin jet, da masu saukar ungulu na kai farmaki
Masu aikin ceto a kasar Chile na kubutar da mahakan ma’adanai 33 din da su ka makale cikin wani ramin da ya rufta
Yan sanda sun bayyana sunayen mutane biyu, yan nijeriya, da ake zargi da jagorantar tayar da bama-baman ranar Jumma’a
Firayim Ministan Isira’ila ya ce gwamnatinsa ta himmantu ga cimma yarjajjeniya da Falasdinawa
Wata babbar jami’ar Majalisar Dinkin Duniya ta ce dole ne a gurfanar da shugabannin yan tawayen Kongo.
Domin Kari